Dr Sani Umar Rijiyar Lemo mp3 2.4 [free]

기술

Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria
har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da
dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da
muka saurara.
Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut)
a play store, karatuttukan sune kamar haka
sheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3
sheikh Jafar Mahmud Adam riyadussaliheen
sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkam
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser
sheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3
sheikh Ali Isah Fantami husnil muslim
sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3
sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation
Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures
Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi
sheikh mohammad bin usaman kano lectures
sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu
sheikh haruna kabiru gombe
Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su
Sheikh Abdul Basit Quran mp3
Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi
Maher Audio Quran Offline
Sheikh Maher Al Mueaqly
Sheikh Abdurrahman Sudais
Sheikh Saud Shuraim
Sheikh Abdullah Ali Jabir
Sudais Audio Quran Offline
Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy
Sheikh Saad al-Ghamidi
Sheikh Khalil al-Husary
Quran Mishary Rashid Offline
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su
ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Takai cecen tarihin Dr sani umar rijiyar lemo
His full name is Muhammad Sani bn Umar bn Musa Rijiyar Lemo. He was born on 1st July ,1970 in Makkah, Saudi Arabia .He grew up in Yan Mata in the ancient city of
Kano,Nigeria.
He had his primary school education in Khairul Bariyya Islamic Primary School Kano
(1978-1983) .He had his Junior Secondary School education in Shahuci junior secondary school Kano (1987), he then proceeded to Government Arabic
Teachers College, Gwale where he completed his Senior Islamic Studies with distinction in the year 1989.
Dr Muhammad Sani secured admission in the department of Hadith in the Islamic University,Madina where he completed his B.A. in Hadith Science and Islamic
Studies,1994 he proceeded for his M.A.in
Hadith Science and Islamic Studies, 2000 where he finished with 'Excellent' grade
Due to his thirst for deeper knowledge and research,Sheikh Muhammad continued with his Ph.D
In the Islamic University, Madina where by Allah's grace he completed in the year 2005 with a first class
upper
Dr Muhammad was tutored by many Scholars both in Nigeria and in Saudi Arabia, they include , Malam Hamza Adakawa (Akhdari,Arbauna hadisan, Ishriniya, Hamziyya etc ), Mal.
Sani Inuwa (Nahwu and Sarfu), Mal.Mahbub Abdulkadir Sumaly (Balaga), Mal. Bashir Hasan (Adab), Mal.Aminu Mahe (Tarikh).
Among his teachers in Saudi Arabia are Sheikh Abdulmuhsin Al-Abbad (Tauhid), Sheikh Ali Abdurrahman Alhuzaifi Chief Imam of Masjid an Nabawi, Madina (Tauhid), Sheikh
Abdulaziz Abdullatif (Jarh Wattaadil), Sheikh Muhammad Matar (Tadwin and Ruwat),Sheikh Dr. Hafiz Alhakami (MusdalahulHadith ), Sheikh Dr.Muhammad Nur Saif(Musdalahul
hadis), Sheikh Dr.AbdussamadAbid (Musdalahul Hadith ), Sheikh Dr. UmarHawiyya (Tafsir) da Sheikh Dr. Faihan
Almudairi (Fiqh).

이전 버전

Free Download QR 코드에 의해 다운로드
  • 앱 이름: Dr Sani Umar Rijiyar Lemo mp3
  • 종류: 음악 및 오디오
  • 앱코드: com.andromo.dev653890.app651020
  • 버전: 2.4
  • 요구 사항: 4.1이상
  • 파일 크기 : 61.64 MB
  • 업데이트: 2020-08-12